Jump to content

Wq/ha/Hajiya Gambo Sawaba

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Hajiya Gambo Sawaba

Gambo Sawaba Hajiya Gambo Sawaba (an haife ta 15 ga watan Fabrairun shekarar 1933 , ta rasu kuma a Oktoban shekarar 2001) ta kasance 'yar rajin kare hakkin mata a Najeriya.


- HAJIYA GAMBO SAWABA (a shekara ta 1934 zuwa shekarar 2001) Ta... Hajiya Gambo Sawaba tayi Gwagwarmaya da dama kuma ta taka muhimmiyar rawa cikin siyasar Nijeriya, ta kuma rasu a shekarar 2001 bayan doguwar jinya.

Labarai

Gambo Sawaba: Abokiyar siyasar Malam Aminu Kano, wacce tayi zaman ... 20 ga watan Agusta, shekara ta 2017 — An haifi Hajara Gambo Sawaba ne a ranar 15 ga watan Fabrairun shekara ta 1933, daga tsatson Malama Fatima mahaifiyarta da wani mutumin kasar Ghana.